YADDA ZAKA SAMI DATAR ETISALAT 2.5gb A NAIRA #700 Monthly Subcribtion

 steps


  1.  zaka siya sabon layin etisalat #200 
  2. kaje kayi mai register  idan register tayi sai kakira 200 zasuyi maka wellcome
  3. sai ka loda katin dari biya
  4. sai ka danna *229*2*2# zasu baka 1.5 ta dari biyar sai 1gb bonus


EmoticonEmoticon