Ranar da za'a saki film din mariya


Mariya film ne wan da a cikin Kannywood ya sami numbar yabo a wanda a yanxu yana kan hanyar fito wa kasuwa amma kafin ya fito za'a fara haska shi a cikin garin kano a Ado bayero mall wato shop rite wanda za'a haskashi bayan sallah 16/june/2018 asha kallo lafiya
EmoticonEmoticon