Dadin Kowa Videos

kasance tare da 24gurus.com.ng don samun sababbun finafinan DADIN KOWA a ko wane sati

Read More

Ko Me su Saraki da Kwankwaso suka tattauna?Tsoffin 'yan sabuwar PDP da suka hada da shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, da shugaban majalisar wakilai, Yakubu Dogara, sun yi taro kan makomarsu a jam'iyyar APC.
Wata sanarwa da Alhaji Abubakar Kawu Baraje, shugaban 'yan PDP sabuwa ya raba wa manema labarai ta ce taron ya biyo bayan wasikar koken da 'yan siyasar suka rubuta wa jam'iyyar APC mai mulki ne da kuma ganawar da shugabanninsu suka yi da jam'iyyar APC bayan wasikar.
Shugaban majalisar wakilan, ya ce a taron da aka yi domin sanar da 'yan sabuwar PDP din abin da jam'iyyar APC ta sanar da wakilan sabuwar PDP din, an kafa kwamiti daban daban.
Read More

Ranar da za'a saki film din mariya


Mariya film ne wan da a cikin Kannywood ya sami numbar yabo a wanda a yanxu yana kan hanyar fito wa kasuwa amma kafin ya fito za'a fara haska shi a cikin garin kano a Ado bayero mall wato shop rite wanda za'a haskashi bayan sallah 16/june/2018 asha kallo lafiyaRead More