Music: Umar M Shareef – Azeema

Sabuwar wakar umar m shareef mai suna ” AZEEMA ” gaskiya wakar tayi dadi sosai saima kun saurareta zaku shaida kawai ku saurare lafiya.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Azeema ke nakewa so na hakika
– In bakeba ba wace zan bawa kaunata
– Ni azeema Kai nakewa so na hakika
– In bakaiba babu wanda zan bawa kaunata
– Zuciyata ke take muradi
– Ke kike sawa inyo nishadi
RELATED POSTS


EmoticonEmoticon