Wani likita ya yi wa matarsa dukan kawo wuka a Bauchi - 24gurus.com.ng

Promo


ads1

Featured

Wellcome To 24gurus Blog
For Questions, Inquiries, Click Here
Page | Group - Follow us - Call us - Hire Us - 24gurusblog@gmail.com

Wani likita ya yi wa matarsa dukan kawo wuka a Bauchi

- An zargi Dr. Samaila Zakari Wase da dukan matarsa har said a ta shiga wani mummunan hali, inda yaji mata rauni a dukkanin ilahirin jikinta


- Dr. Wase ya kasance likita a asibitin koyarwa na Abubabar Tafawa Balewa University Teaching Hospital (ATBUTH)

- Wani mai amfani da shafin twitter ne a yada labarin inda a nemi a ci gaba da yadawa har sai wacce akayi wa abun ta samu an bi mata hakkintaAnyi zargin cewa wata mata da aka sirrinta sunanta ta sha mugun duka a hannun mijinta wanda ya kasance likita a asibitin koarwa na Abubabar Tafawa Balewa University Teaching Hospital (ATBUTH), Bauchi.

An bayana sunan mijin nata a matsayin Dr. Samaila Zakari Wase.

NAIJ.com ta bayyana cewa wani mai amfani da shafin twitter Muhammad Baba @bmbazare ne ya wallafa labarin.
Ya wallafa a shafin twitter kamar haka: “Mijinta yayi mata dukan kawo wuka, a kasance likita a asibitin ATBUTH. Sunan sa Dr Sama’ila Zakari Wase. Dan Allah ku yada har sai an bi mata hakkinta.”