Sabuwar Wakar Rarara – Sanu Da Sauka Dattijo Buhari Nagartaccen Zaki - 24gurus.com.ng

Promo


ads1

Featured

Wellcome To 24gurus Blog
For Questions, Inquiries, Click Here
Page | Group - Follow us - Call us - Hire Us - 24gurusblog@gmail.com

Sabuwar Wakar Rarara – Sanu Da Sauka Dattijo Buhari Nagartaccen Zaki


Sabuwar wakar rarara wace ya saki yau mai taken “Sanu Da Sauka Dattijo Baba Buhari Nagartacen Zaki” ya yita sabo da masoya buhari da kuma dawowar buhari yau dinnan.

Inda ake sa ran yau da kusan misalin karfe hudu zai sauka a abuja.
Ga kuma rarara ya saki waka sabuwa to likitan wakar yan siyasa sanunka da aiki kuyi maza kuyi download nata sabi daku saurara.