Dandalin Kannywood: Kun ji dalilin musabbabin rabuwar Rarara da Baban Chinedu

Tabbas har yanzu jam'ar Najeriya musamman ma na arewacin ta na ci gaba da mamakin yadda kwatsam aka dena jin shahararren mawakin nan na jam'iyyar APC da Buhari watau Dauda Kahutu Rarara tare kuma da abokin wakar sa Baban Chinedu a waka tare

To sai dai binciken mu ya gano mana cewa duk da yake cewa shahararrun mawakan kuma masu nishadantarwa sun fito ne daga jiha daya watau Katsina kuma abotar su ta dade, dukkan kokarin da na kusa da su sukayi domin ganin an sasanta su abin ya citura.
NAIJ.com ta samu cewa musabbabin abun da ya hada su dai kamar yadda ake ta rade-rade ba zai wuce harka ta kudi ba da aka ruwaito cewa wai sun samo a wajen wani wasan da suka yi a kasar jamhuriyar Nijer.

Mun dai samu labarin cewa a wajen wasan, wasu manyan yan siyasar kasar suka ba su kudin amma a wajen rabon sai shi Rarara ya bukaci na shi kason ya fi yawa don kuwa shine yafi shahara kuma aka fi sani, zance da shi kuma Baban Chinedu aka ce bai lamunta ba.

Daga karshe ne kuma dai sai Baban Chinedu din ma aka ce ya bar ma Rarara dukkan kudin.
Read More

Wani mutumi ya bauta ma Nnamdi Kanu, ya sumbaci takalman sa

Da alama shugaban kungiyar masu fafutukar neman yankin Biyafara (IPOB), Nnamdi Kanu, ya kara samun daukaka a idanun magoya bayan Biyafara.

Sannan kuma ga dukkan alamu magoya bayan Biyafara sun fara bauta ma Kanu, wanda suke kira da sunaye daban-daaban kamar ‘mai ceto’ da kuma ‘zababbe’.

A bisa wani hoto da tuni ya shahara, shine na daya daga cikin irin magoya bayansa day a durkusa a kasa yana sumbatar kafar Kanu, yayinda shima ya duka don nuna masa godiya ta hanyar sanya masa albarka.

Ya yi shiga cikin kayan Igbo, harda zani maimakon wando, yayinda yake rike da mafici mai dauke da tambari da kalan Biyafara.

Kalli hoton a kasa:

Read More

Barcelona tayi magana game da tashin manyan 'Yan wasan ta

- Akwai kishin-kishin din manyan 'Yan wasan Barcelona ka iya barin Kulob din

- Barcelona tace babu inda Lionel Messi da kuma Dan wasa Andres Iniesta za su

- Kwanan nan ne dai Kungiyar tayi rashin babban Dan wasan ta Neymar Jr.

A 'yan kwanakin nan aka fara jin kishin-kishin din cewa wasu manyan 'Yan wasan Barcelona za su tashi.


Hakan ya zo ne bayan Kyaftin kuma babban Dan wasan tsakiya na Kulob din Andres Iniesta yace yana duba yiwuwar barin Kulob din. Kungiyar Juventus dai na zawarcin sa. Shi kuma Lionel Messi har yanzu bai amince sa sabon kwantiragi da Kulob din ba.
Wani Darektan kulob din Ariedo Braide ga bayyanawa wani gidan rediyo a can cewa babu inda manyan 'Yan wasan za su je. Kwanan nan dai Kungiyar tayi rashin babban Dan wasan gaban ta Neymar Jr. zuwa Kungiyar PSG kan wasu makudan kudi.

Ku na da labari cewa har yanzu Messi bai amince da sabon kwantiragi ba a Kungiyar. Barcelona ta dai jaddada cewa Dan wasan zai kara kwantiragi nan ba da dadewa ba. Yanzu haka dai yarjejeniyar Dan wasan ta tike ne zuwa badi.
Read More

Yadda wata Malamar asibiti ta kashe marasa lafiya kusan 100

- Wata Malamar asibiti ta hallaka marasa lafiya kusan 100 a wata kasa

- Niels Hoegel mai shekaru 40 tayi wannan aika-aika ne da gangan

- Yanzu haka dai wannan mata tana gidan kurkuku inda ta ke shan dauri

Mun samu wani labari na yadda rashin imani ya sa wata Malamar asibiti ta hallaka marasa lafiya rututu.

Wannan Nas Niels Hoegel mai shekaru 40 a Duniya tayi aiki a Birnin Bremen da ke Kasar Jamus inda kwanaki aka daure ta saboda ta yi sanadiyar mutuwar maras lafiya har 2 bayan ta dura masu magani.
Sai dai wannan din somin-tabi ne kamar yadda binciken 'Yan Sanda ya nuna. Wani babban Jami'in 'Yan Sanda Arne Schmidt yace ba mamaki wannan mata tayi sanadiyar arcewa da sama da marasa lafiya 180 a Kasar lahira.

Ana cewa kusan tun bayan yakin Duniya ba a taba samun wanda ya hallaka Jama'a a kasar Jamus haka ba. Haka kuma kwanan nan kun ji rahoto game da yadda Asibitin koyarwa na Jamia'ar Ahmadu Bello da ke Garin Shika ya kama hanyar sukurkucewa a halin yanzu.
Read More

Gwamnatin Iran za ta halatta auren dandano domin rage barna

- Kasar Iran za ta shigo da auren mutu'a saboda yawan zinace-zinace

- Bincike ya nuna cewa ana tafka mugun barna a Kasar musamman matasa

- Auren dandano zai bada dama a rage fasikanci kafin ayi aure a Kasar

Mun samu labari daga Jaridar Daily Mail cewa ana kokarin kawo karshen kwanciya da maza kafin ayi aure a Kasar Iran.

Gwamnatin Kasar Iran za ta halatta auren dandano domin a rage barna a Kasar domin kuwa bincike ya nuna kashi 80% na 'Yan matan kasar kan kwanta da wani kafin su yi aure. Kusan daya cikin biyar kuma na wannan kason kan bi 'Yan uwan su ne mata.
Auren dandano kan bada dama mutum ya sadu da wata na dan lokacin kafin a rabu. Wannan zai yi maganin zinace-zinacen da ake tafkawa a Kasar. Gidan labarai na Fox News yace tun yara mata su na kanana ake fara kwanciya da su. Mafi yawan mutanen kasar dai yara ne matasa.
Read More

Yanzu Yanzu: Allah yayi ma tsohon Sanata Kanti Bello rasuwa

Tsohon sanata daga jihar Katsina, Arewacin Najeriya, Kanti Bello, ya rasu.

Bello, wanda ya wakilci yankin Daura tsakanin shekarar 2003 da 2011, ya rasu ne a safiyar ranar Talata, 29 ga watan Agusta, 2017 a Abuja.

Tsohon shugaban rinjaye na majalisar dattawan ya rasu sakamakon wani rashi lafiya da ba’a tabbatar ba tukuna.

NAIJ.com ta samu labarin cewa Kabir Faskari, kanin tsohon mataimakin gwamnan jihar Katsina, Abdullahi Faskari, ne ya tabbatar da mutuwarsa a wata sanarwa.
“An umurci na sanar da kowa cewa munyi rashi na Sanata Kanti Bello a safiyar yau (Talata) a Abuja. Zaá sanar da yadda jana’iza zata kasance anjima.”
Read More

Chelsea agree mega fee with Leicester City to sign Danny Drinkwater

Englishman Danny Drinkwater is now expected to be on his way to Chelsea

- This comes after Chelsea agreed a mega million deal with Leicester City

- The 27-year-old has also agreed to play for the reigning League champions

Chelsea Football Club of England who are the reigning Premier League champions have reportedly agreed a mega million deal to sign Danny Drinkwater from rivals Leicester City.

The Blues' manager Antonio Conte has been clamoring for more arrivals at Stamford Bridge since their embarrassing home defeat in their first game of the season against Burnley.

Chelsea board have now made a big move in their quest to satisfy the Italian tactician as they have agreed a £28million fee with the former Premier League champions.
Drinkwater is now expected to compete with Cesc Fabregas, N’Golo Kante and Tiemoue Bakayoko in the middle of the park should he link up with the Community Shield runners-up.
Read More

Wani likita ya yi wa matarsa dukan kawo wuka a Bauchi

- An zargi Dr. Samaila Zakari Wase da dukan matarsa har said a ta shiga wani mummunan hali, inda yaji mata rauni a dukkanin ilahirin jikinta


- Dr. Wase ya kasance likita a asibitin koyarwa na Abubabar Tafawa Balewa University Teaching Hospital (ATBUTH)

- Wani mai amfani da shafin twitter ne a yada labarin inda a nemi a ci gaba da yadawa har sai wacce akayi wa abun ta samu an bi mata hakkintaAnyi zargin cewa wata mata da aka sirrinta sunanta ta sha mugun duka a hannun mijinta wanda ya kasance likita a asibitin koarwa na Abubabar Tafawa Balewa University Teaching Hospital (ATBUTH), Bauchi.

An bayana sunan mijin nata a matsayin Dr. Samaila Zakari Wase.

NAIJ.com ta bayyana cewa wani mai amfani da shafin twitter Muhammad Baba @bmbazare ne ya wallafa labarin.
Ya wallafa a shafin twitter kamar haka: “Mijinta yayi mata dukan kawo wuka, a kasance likita a asibitin ATBUTH. Sunan sa Dr Sama’ila Zakari Wase. Dan Allah ku yada har sai an bi mata hakkinta.”
Read More

BAZAN AURI DAN FILM BA. Inji Nafisa Abdullahi

Shahararriyar yar wasan
Hausa din nan a masana’antar fina-finai ta Kannywood watau Nafisa Abdullahi ta bayyana cewa ita ba zata auri dan fim ba ko wanene don tana da masoya da dama kuma a ciki ma har ta fitar da wanda take so.
Jarumar tayi wannan ikirarin ne a cikin wata fira da tayi da majiyar mu yayin da take ansa tambayoyi daga wakilin na majiyar ta samu cewa da aka tambaye ta kuma ko me gaskiyar labarin cewa an sa mata biki amma sai kuma aka fasa, sai jarumar ta kada baki tace ita dai a iya sanin ta ba ta san da wannan maganar ba amma watakila masu maganar su ne suka sa mata bikin.
Talla
Ta ci gaba da cewa ita dai abun da ta sani shine ta nada masoya da dama kuma ita tun tuni ta fitar da wanda take so kuma shi zata aura cikin izinin Allah a nan gaba kadan kuma ta kara da cewa shi din ba dan fim bane.


Read More

Wakar Husaini Danko- Zanyi Rawa

Music: Wata sabuwar wakar kenan daga bakin mawaki husaini danko mai Suna ” zanyi rawa ” to ko wace iriyar rawace wannan mawaki zaiyi to sai dai kun saurari wakar tukunnan zakuji.

Mawaki husaini danko na gidan Isa Gombe babban makadi a fadin arewa dama kasar nan baki daya dan kusan dik mawakannan shi yake musu kida wato isa gombe gaskiya ya iya kida sosai.Read More

Kannyood: Na shiga harkar fim ne domin wa’azi da fadakarwa – Inji sabuwar jaruma Amina Yola

Wata sabuwar fuska da ta bulla a masana’antar
Kannywood na fina-finan Hausa mai suna Amina Yola ta
bayyana sha’awar yin wa’azi da kuma fadakarwa ga
al’umma a matsayin muhimman dalilan da suka sa ta
tsunduma a harkar fim gadan-gadan.


Jarumar ta bayyana cewa ta dade tana muradin ganin
yadda zata iya bayar da tata gudummuwa ga cigaban
al’umma musamman yadda ta ke ganin yan fim din na yi
tun tana yarinya.
Matashiyar sabuwar fuskar ta bayyana cewa bata shiga
harkar fim ba sai da ta samu izinin yin hakan daga wajen
iyayenta, inda kuma ta kara da cewa harkar fim din harka
ce da ke da bukatar hakuri musamman ganin cewar ana
mu’amala da mutane da dama.
Haka ma dai jarumar ta bayyana shararriyar jaruma
Hadiza Gabon a matsayin wadda take so ta kwaikwaya
sannan kuma tace yanzu haka abun da ta sa a gaba
kenan.
Read More

HAUSA NOBLE'S

SO NEH...P(11) # Karshe

Bayan cikar sati guda ne na hada takarduna na diploma
sannan na tafi domin kaiwa mahaifin Fatima, ai kuwa
lokacin da muka hadu da Fatima ba karamin farin ciki tayi
ba, in takaice muku dai a cikin sati guda mahaifin Fatima ya
samar min aiki a Federal University Gashua dake garin ina
kou, shikenan na xama dan garin ga aiki ga karatu duk a
gari daya kuma University daya, na fara aiki da wata guda
ne na fara rubuta project din gama jami'a, bayan na
kammala kuma aka saka ranar aurenmu da masoyiyata
Fatima, ni da Fatima muka kasance cikin tsananin farin ciki
tare da d'okin ganin wannan rana, koda yaushe muna waya
da Fatima sannan duk karshen sati ranar da babu aiki sai
naje wajen Fatima. Tun auren mu da Fatima ya rage sati
guda aka fara shirye shiryen biki, mahaifiyar Fatima ita ta
dauki nauyin kayan da ango da amarya zasu saka, tayi
dinkuna kala uku uku wanda ni da Fatima zamu saka,
nikuwa na gina sabon lungu a gidan kaka ta sannan na
tsara wajen daidai misali akayi plasta aka saka fenti sannan
aka kawata wajen da kayan ado iri-iri. A ranar auren ne tun
da safe yan uwa da abokan arziki suka fara taruwa, a ranar
ne naga yan uwana har ma da wadanda ban sansu ba
muka rankwafa muka dauko motoci muka tafi Gashua
domin dauro aure, muka isa Gashua misalin karfe uku da
rabi sannan karfe hudu nayi aka daura aure sannan aka
fara shagulgulan biki, haka akayi ta shagali a wannan rana
haka muka kwana ko barci bamuyi ba don murna, Fatima
na can wajen kawayenta ni kuwa ina cikin abokaina amma
na matsu da na ganta saidai ba dama, haka aka kwashe
kwanaki uku ana shagulgulan biki sannan jama'a suka
watse, da dare yayi abokaina suka rakoni gida sannan muka
shiga muka taras da Fatima tare da kawayenta muka zauna
abokaina sukai ta mata nasiha har dai dare yayi sannan
suka fita suka barmu ni da Fatima, na fito tsakar gida naga
kaka ita kadai a zaune, nace da ita 'kaka me kike jira har
yanzu da baki kwanta ba?' tace dani 'dama ina jiranka ne
domin na baka abincinku kai da matarka nasan kuna jin
yunwa yanzu' nace da ita 'kaka kamar kinsan dama abinda
ya fito dani kenan' kaka ta dauko kwano guda 2 daya dauke
da farfesun kaza dayan kuma jolof ne na shinkafa sai tirirr
suke alamar ba a dade da dafawa ba, ta bani tace kaje ku ci
kaida matarka. Na karba sannan na juya, ina isa kofar
dakin da Fatima ke ciki ne naji dar dar a zuciyata, abinda ya
matukar bani mamaki kenan, na kasa gane menene dalilin
hakan, da farko dai naga ba yaune muka fara haduwa da
Fatima ba balle nace zanji wani abu a raina, a wannan
lokacine na tabbatar da cewa mata na da wani kwarjini na
daban, nayi kwarin hali sannan na shiga cikin daikin tare da
yi mata sallama. ***


Read More

Dandalin Kannywood: Ban isa aure ba, duka-duka shekaru na 23 - Rahma Sadau

Shahararriyar jarumar nan ta wasannin fina finan Hausa wadda kuma yanzu haka ke a matsayin korarriya a masana'antar Kannywood watau Rahma Sadau ta bayyana cewa ita yanzu bata da saurayi don kuwa duka-duka shekarar ta 23 a duniya.

Jarumar ta yi wannan ikirarin ne a cikin wata fira da tayi da manema labarai a game da rayuwar ta a dandamalin Kannywood.


Dandalin Kannywood: Ban isa aure ba, duka-duka shekaru na 23 - Rahma Sadau
NAIJ.com ta samu a firar ta ta ta jarumar ta kuma bayyana cewar ba za ta taba fidda tsiraicin ta ba duk kuwa da cewar yanzu ta rungumi sana'ar yin fina-finan kudancin kasar nan gadan-gadan.

Haka ma dai jarumar yan asalin garin Kaduna ta kuma dauki dogon lokaci tana sharhi da kuma nuna rashin jin dadin ta game da yadda tace al'ummar hausawa nayi wa harkar tasu mummunar fassara inda ta kara jaddada cewa shifa fim, fim ne ba wai da gaske bane.

Tun farko dai, jarumar ta godewa dukkan masoyan da suka fito kwarsu da kwarkwata domin taimaka mata
Read More

Miji na ya dage sai mun cigaba da zaman zina bayan ya sake ni saki 3 - wata Mata ta shaidawa kotu

Wata mata mai suna Fatima Larai Ndako ta shigar da kara a wata kotu dake zama a Gwagwalada inda ta shaidawa kotun cewa mijin ta mai suna Mustapha I Sulaiman ya dage sai sun ci gaba da zama bayan yayi mata saki uku ringis.

Ita dai Ndako ta shigar da karar ne a kotun inda kuma ta roki alkalin da ya raba auren su mai shekara biyar tun da dai minjin nata ya sake ta har sau uku kuma zaman na su ya haramta.


Miji na ya dage sai mun cigaba da zaman zina bayan ya sake ni saki 3 - Mata ta shaidawa kotu
ta samu cewa alkalin kotun mai suna Musa Umar Angulu ya ce duk da yake cewa musulunci ya bayar da dama ga miji ya saki matar sa idan hakan ya zama dole, to fa dole ne ya ci gaba da bata hakkin ta har sai ta gama idda.

Daga nan ne dai sai kotun ta yanke hukuncin lalata auren bayan da aka bukaci su sasanta kan su a wajen kotun har sau uku. Shima dai mijin yace yaji dadin hukuncin.


Read More

HAUSA NOBLE'S

SO NEH... PART (10)

A ranar dana cika kwana 2 a gidansu Fatima ne da safe
mahaifin Fatima ya saka Fatima da tazo ta kirani yanason
ganina, Fatima tazo ta sameni a masaukina ta sanar dani
cewa mahaifinta nason ganina yanzu, na amsa mata
sannan na tashi muka fito tare da ita muka taras da
mahaifin nata a falo yana zaune, Fatima ta shige cikin
dakinta nikuma na zauna daga gefe sannan na gaishe da
shi.
Bayan mun gama gaisawa ne ya danyi shiru zuwa wani
lokaci sannan ya dubeni yace dani 'malam Abba kana
wanne sana a ne?' na amsa masa da cewar a halin yanzu
bani da sana ar da nakeyi, ya danyi shiru sannan ya cemin
nagama karatu? Na amsa masa da cewar a'ah ina shekarar
karshe ta gama degree na watoh part 4 a Federal University
na garin nan amma kafin nan nayi diplomar computer a
College of Legal dake garin Nguru jahar nan ta Yobe, ya
cemin a gaskiya bazai bani auren yarsa ba indai har bana
wata sana'a, amma ya sanar dani cewa naje na kawo masa
takardu na na diplomar kafin na kammala degree nawa,
hakadai muka rabu akan zanje na kawo masa takarduna na
diplomar sannan nayi sallama dashi akan cewa zan koma
gida yau, ya kawo dubu goma yabani yace nayi kudin mota
dashi sannan ya kira Fatima domin tayimin rakiya zuwa
wajen da zan hau mota.
Haka muka fito nida Fatima muna hira, na sanar da ita
abinda mahaifinta ya sanar dani, Fatima tayi murna da
hakan har mukaje inda zamu rabu, bisa mamaki sai naga
Fatima na zubar da hawaye, cikin matukar damuwa nace
da ita 'Fatima menene dalilin da yasaki zub da hawaye
haka?' Fatima ta sa hannunta ta share hawayen dake
idanunta sannan ta kalleni tace dani 'yaya Abba a koda
yaushe kallonka ken debemin kewa maganganunka na
karamin kwarin gwiwa jin muryarka kan yayemin duk bakin
ciki na idan ina tare dakai nakan manta da duk wata
damuwa a zuciyata, amma sai gashi yau zamu rabu zaka
tafi ka barni cikin kadaici yaya Abba meyasa bazan zub da
hawaye ba?'
Cikin tausayi na dubi Fatima nace da ita 'Fatima kiyi hakuri
ki daina hawaye domin hakan na jefani cikin matukar
damuwa, ki sani cewa wannan rabuwar da zamuyi bawai
tana nufin mutuwa bane, sannan ki tuna da cewa watarana
saidai mu zauna dake zaman da rabuwarmu saidai mutuwa,
Fatima ki share hawayenki ki daina kuka, haka dai nai
tayiwa Fatima kalaman da zasu kwantar mata da hankali
har dai mukai sallama da ita muka rabu, sannan naje na
shiga mota ina ta tunanin Fatima.
A wannan rana sai da yamma ne na isa gida wanda kuma a
wannan rana ne na sanar da mahaifiyata duka abinda ya
faru tsakanina da Fatima, da farko ta nunamin damuwarta
a game da hakan amma daga bisani na rika kwantar mata
da hankalinta har ta amince da maganar.


Read More

HAUSA NOBLE'S

SO NE... PART (9)

Sallama ya faramin na amsa masa, sannan ya fara lallami
na da bani hakuri akan abinda yamini, nikuwa na amsa
masa da cewa kada ya damu ai komai ya wuce ba wata
matsala, a sannan ne ya cemin yanaso nazo gidansa a yau
yanason gani na, na tsaya na danyi shiru ina tunani a
zuciyata 'menene yasa yake nemana' kuma 'me zaimini'
amsoshin da na kasa bawa kaina kenan, sai ya sakemin
magana tare da lallamina, sai na ce masa gaskiya bazan
sami damar zuwa ba, mahaifin Fatima yacigaba da
lallamina amma nikuwa naki yarda, dayaga dae bazan
yarda naje ba sai ya fito ya fadamin halin da Fatima take
ciki kuma ya cemin ba wai shine mai son gani na ba Fatima
ce, kodajin haka sai na amsa masa da cewar zanyi tunani
akai, mahaifin Fatima ya dage da roko na akan najeni
domin kada ya rasa rayuwar diyarsa, a karshe dai da naga
yayi nadama sai nace masa zan zoni.
Bayan mun gama wayar ne na fada cikin damuwa yayin da
na tuna da halin da Fatima take ciki, a wannan lokaci na
shirya domin zuwa Gashua, aikuwa banyi sallama da kowa
ba na je na hau mota na tafi, cikin yamma muka shiga
Gashua da sauka ta daga mota na nufi gidan su Fatima, ina
zuwa kuwa mai gadi ne ya fara tarbata saboda mahaifin
Fatima ya sanar dashi zuwana, mahaifin Fatima ya fito
daga cikin gida sannan ya daukeni a motarsa domin zuwa
asibiti.
Da isarmu asibiti mukaje ya nunamin dakin da Fatima take
muka shiga muka taras da Fatima da mahaifiyarta da take
kula da ita, naga Fatima gaba daya ta rame sannan ko
magana bata iya yi, na kira sunan Fatima a hankali, Fatima
ta juyo a hankali, aikuwa tana ganina tamike zaune tare da
kiran sunana ''yaya Abba'' na amsa mata sannan nace da
ita 'Fatima me ya sameki naganki a cikin irin wannan hali
maras kyau' Fatima ta gyara zaman ta sannan tace dani
'yaya Abba idan har ya kasance za'a rabani da kai to hakan
daidai yake da fadawa mawuyacin hali a gareni, sannan
idan har ba kaine zaka aureni ba to hakan zai zamto tamkar
mutuwa ta ne, yaya Abba inasonka inasonka inasonka
bazan iya rabuwa dakai ba' Fatima ta karasa zancen nata
da kuka tare da fadawa kan mahaifiyarta.
A wanna ranar aka sallami Fatima daga asibiti muka taho
da ni da mahaifiyar Fatima da Fatima da kuma mahaifinta
izuwa gidansu, sannan mahaifin Fatima ya nemi da na
zauna a gidan kwana 2 na amince da hakan, haka na zauna
a gidan koda yaushe Fatima tana wajena muna hira, a
sannan na kara tabbatar da cewar Fatima na tsananin so
na fiye da yadda nake sonta, bayan cikar kwana 2 ne
mahaifin Fatima ya kirani cikin falo inda na taras da shi da
mahaifiyar Fatima da kuma Fatima suna jiran isowata.
Read More

Music: Wazirin Rarara – Barayin Nigeria


To Ana wata ga wata “Ko suwaye barayin Nigeria” oho wai akace waka abakin mai ita tafi dadi sai dai kun saurari wakar sannan zaku ban bance shin rarara ne ko wazirinsa.

Wakar barayin Nigeria dai ba kowane yayi taba face yahaya madawaki wazirin rarara Wanda idan kaji wakar cewa zakai rarara ne kawai yayita sai ya fadi sunansa sannan zaka gane .

  Download here
Read More

Music: Abdul D One – Hamdiyya

Sabuwar wakar Mai golden voice wato Abdul d one on beet ” Hamdiyya” wakar gaskiya tayi mugun dadi Dan tazo da salo daban musamman idan kuka kalli video NATA.

Wakar ta masoyace tazo da kari daban daban da kida daban daban sannan kusan mutane biyar ne suka hau maming NATA a video.
Yanzu dai Ku fara saurarar audio dinta kafin mu kawomuku video na ta.


Download here
Read More

Megan Leavey 2017

|| Download Megan Leavey 2017
||movie with direct link from the site server
|| 720p BluRay quality added ||
|| 1080p BluRay quality added ||
|| Quality of BluRay x265 720p was added ||


Genre: biography, drama, war
Quality: BluRay 720
Rating: 7. 1/10
Format: MKV
Size: 630 MB
Product: America
Director: Gabriela Cowperthwaite
Cast: Kate Mara, Ramon Rodriguez, Tom Felton
Synopsis : The story of a film based on reality is about Marin Megan Levy, an avid and adventurous soldier who, with the help of his loyal dog, thwarts many bombs and mines in Iraq. But…

                Download here
Read More

Music: Sadiq Sanamm – Rabu Da Maza 1

Wakar Cikin sabon film dinan mai suna ” Rabu Da Maza ” wadda wani sabon mawaki yayita sannan aka sata a cikin film din wace Sadik Sani Sadik ya hau videon wakar tare dashi da Real Amal Umar.


To masu saurare gafa wakar ta iso zuwa gareku domin kada ku manta da wannan film din da ya hada da Manyan jaruman fina finan hausa kamar haka;-
Sadik Sani Sadik, Garzali Miko  sarkin maming, Abdul m Shareef, Da Sauransu,
film din zai baku mamaki sosai. kudai dako wannan wakar ku fara ajiyewa kafin ya iso gareku.
       
         Download here
Read More

Dandalin Kannywood: Allah bai wajabta mani in yi aure ba - Inji Shehiyar malama Ummee Zee-Zee

Shahararriyar tsohuwar jaruma a wasan fina-finan Hausa mai suna Ummee Zee-Zee ta fito ta fadawa duniya cewa Allah fa bai wajabta aure ba akan dukkan mutane don haka a shafa mata lafiya.


Kamar yadda muka samu daga majiyar mu, jarumar ya yi wannan kalamin ne kusan a matsayin raddi ga al'umma mutane da ke ta caccakar ta da kuma ire-iren ta da cewa sun ki suyi aure duk kuwa da cewa shekarun su sun ja.Dandalin Kannywood: Allah bai wajabta mani in yi aure ba - Inji Shehiyar malama Ummee Zee-Zee

Bestarewa.com.ng

 dai ta samu cewa a kwanan baya ma dai wata tsohuwar jarumar a masana'antar fina-finan Hausa Fati Muhammad ta fito ta bayyana babbar nadamar ta a rayuwa a matsayin auren dan fim Sani Musa Mai iska da tayi a shekarun baya.

Su dai jaruman fina-finan Hausa musamman ma dai mata a cikin su na fuskantar matukar matsin lamba daga al'ummar Hausa inda kuma a lokuta da dama akan zarge su da bata tarbiyyar jama'a.
Read More

MUSIC: Notshi Ft. Alexander James – Sunshine And Rainbow


Notshi has dropped the music video for his 2017 hit single Sunshine And Rainbow, discharged not long ago and a joint effort with Alexander James.
Daylight And Rainbow is the primary single from Notshi’s second studio collection and is discharged under Svpa Frvsh.


Read More

Midnight, Texas s01e05

            Download Midnight, Texas
      script directly from the site server
   Until Episode 5 of Season 1 added / being              broadcast from NBC America

Genre: Drama, Fantasy, Secrets
Quality: 480p - 720p
Format: MKV
Size: average of each part 130. 220 MB
Release Date: 2016
Product: America
Score: 8.1 / 10
Broadcast Channel: NBC America
Synopsis: The story is going on in a small town in Texas, where only those who are different are living, but with the arrival of foreigners everything changes, and now these differences try to get together and one Make a strong family but ...Read More

Alamumin goma da suke nuna cuta Mai karya garkuwa jiki wato HIV /AID

- Da yawa daga masu cutar kanjamau sun ara ne da jin wasu, ko duka daga wadannan alamomi

- Cutar HIV ita ce take zama AIDS kuma tana yakar garkuwar jiki mai kare mu daga cututtuka

- Kanjamau dai ba'a santa a da ba, sai shekaru 40 da suka wuce, an gano cewa virus ke jawo ta

Daga alamomi da bestarewa.com.ngdai ta binciko muku ka iya zama mutum na kokarin kamuwa da cutar HIV akwai;

1. Zazzabi da yaki ci yaki cinyewa; idan ana jin hakan har makonni bayan shan magani, a je ayi tes na cutar kanjamau.


Alamu 10 na farko-farko da wadanda suka kamu da kanjamau kan fara ji

2. Ciwon makoshi, wanda ake kira sore throat, idan ya hadu da sauran alamu, a binciki lafiya.

3. Kurarraji a fata.

4. Gumin dare bayan mutum na cikin ni'ima

5. Kaluluwa.


6. Yawan ciwon jiki da gabobi.

7. Gajiya da raki, bayan ba'a yi aikin komai ba.

8. Barkewar zawo.

9. Yawan ciwon kai, maras dalili

10. Amai ko tashin zuciya.

A kula, ba wai kawai don mutum na daya ko biyu daga cikin wadannan wai lallai yana da cutar ba, a'a. Kawai dai idan sun hadar wa mutum farat ta daya a jika, masana kan ce a je ayi bincike, ko a tari cutar da wuri, idan har ita ce.

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Read More

Yadda Na Ji Rauni A film Din Dakin Amarya —Aisha Tsamiya

Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Kannywood, Aisha Aliyu, wacce aka fi sani da suna Aisha Tsamiya ta shaida wa wakilinmu cewa babu fim din da ya taba ba ta wahala kamar "Dakin Amarya".
Fim din Dakin Amarya yana magana ne kan yadda mata ke bakin kishi, musamman idan aka auro musu abokiyar zama - ta fito ne a matsayin kishiyar Halima Atete, wacce ita ce uwar gidan Ali Nuhu.
"Sai da na ji rauni na gaske a fim din musamman saboda yadda aka rika yin fatali da kayan daki irinsu tangaran da talabijin. Kai har kwanciya na yi a asibiti", in ji Aisha Tsamiya.


Jarumar ta kara da cewa tun tana karama take sha'awar fitowa a fina-finan Kannywood "saboda suna matukar burge ni".
A cewarta, "Na dauki yin fim a matsayin sana'a don haka ina jin dadin fitowa a cikinsa."
Tsamiya, wacce ta soma fim a shekarar 2011, ta kara da cewa dukkan jaruman da ke yin fim tare da ita suna burge ta "kuma ina zaune da kowannensu lafiya".
"Jarumai irinsu su Adamu (Adam A. Zango), Sadiq Sani Sadiq, Zahraddeen Sani, da dukkansu sauran jarumai suna burge ni. Haka ma mata jarumai, dukkansu ina zaune da su lafiya kuma suna burge ni", in ji Aisha Aliyu.
Ta ce ta soma fitowa a fim din Tsamiya ne shi ya sa aka sanya mata wannan suna.
Aisha dai ta fi fitowa a fina-finan da ke nuna ta a mutuniyar kirki, wacce kuma ake tauyewa hakki.
Read More

Wakar Rarara – Cuta Ba Mutuwa Ba Baba Buhari


Sabuwar wakar baba buhari completed ” Cuta Ba Mutuwa Ba” sabi da masoya buhari kuma iya samun wannan wakar gaba daya.

Yanzu mun kawomuku completed na wakar cuta Ba Mutuwa Ba daga shafin ” Press loaded” zuwa ga shafinmu na arewablog domin kuyi download dinta.

Allah sarki Baba Buhari Cuta Ba Mutuwa Ba Sai dai Ajali yayi kira Kowa yaso Ba yadda za dole Sai Anje.
Kar yarku Munafukai aniyarku ta biku yan uba.

                                                    Download here

Read More

Sabuwar Wakar Rarara – Sanu Da Sauka Dattijo Buhari Nagartaccen Zaki


Sabuwar wakar rarara wace ya saki yau mai taken “Sanu Da Sauka Dattijo Baba Buhari Nagartacen Zaki” ya yita sabo da masoya buhari da kuma dawowar buhari yau dinnan.

Inda ake sa ran yau da kusan misalin karfe hudu zai sauka a abuja.
Ga kuma rarara ya saki waka sabuwa to likitan wakar yan siyasa sanunka da aiki kuyi maza kuyi download nata sabi daku saurara.


Read More

What Happened to Monday 2017

| Download What Happened to Monday 2017
 movie with direct link from the site server
|| WEBRip 720p Quality Added ||
|| Quality of WEBRip x265 720p added ||Genre: Exciting science fiction
Quality: WEBRip 720p - x265
Score: 7/10
Format: MKV / MP4
Size: 1000 megabytes
Product: UK, France, Belgium, USA
Director: Tommy Wirkola
Cast: Noomi Rapace, Marwan Kenzari, Willem Dafoe
Synopsis: In the not-too-distant future and in a world limited to having only one child due to the over-crowded family, the seven identical sisters who have been able to live together for years now are now entangled in a mouse and cat game for pretending. They say that they are just one person and ...
                Download here
Read More

Top 10 Hottest And Sexiest Celebrities in The World

Who is the Hottest And Sexiest Celebrities in The World. Celebrities are one of the greatest sensations in the main stream culture. These celebrities can be of any profession as long as they are a role model and have big bucks. But mostly, fashion models and film actor/actresses are famous celebrities.

Female celebrities are the ones who are most accounted for. Personas does not become famous celebrities just like that, they have everything like talent, looks, personality, sensuality and others. These all factors make one a famous celebrity. We have made a list of top 10 hottest women celebrities in 2017, which has been furnished below.

List of the world’s Top 10 Hottest And Sexiest Celebrities in 2017.

10. Eva Mendes
Eva Mendes is an American actress, model, fashion designer and singer. She is also a natural beauty, she has been reported to confront her flaws like overbite and she also said that she loves them and will not fix it. She comes under the sexiest celebrities in the world as she has a great body and stunning looks.

9. Charlize Theron
Charlize Theron is an Academy-Award winning actress. Despite being one of the sexiest celebrities, Charlize Theron is a humanitarian as she runs heath services that help and provide support in South Africa. Her performance in ‘Monster’ has won her an Oscar. Charlize Theron is also considered as one of the most beautiful women.

8. Shakira
Shakira is one of the most widely known figures all over the world. Despites being a great singer, songwriter and music composer, Shakira is also known for her slinky figure, especially her sexy hips. She has showcased her body in her music videos like ‘Hips Don’t Lie’ and ‘Beautiful Liar’ which has led her to gain a tremendous popularity. Shakira is a humanitarian too, as she uses her money for charity. She is one of the hottest celebrities in the world.

7. Angelina Jolie
Angelina is one of the biggest names in Hollywood and the fashion industry. She has also been listed as one of the most attractive persons in the U.S. She is married to Brad Pitt who is another big name in Hollywood. She has been known to love children. Besides being a successful actress, she is also a successful businesswoman and philanthropist. One of her prominent feature is her sexy lips. She comes under the sexiest celebrities in 2016-2017.

6. Jessica Alba
Jessica Alba has been in the film industry for quite a long time. She is recognized by everyone by her charming face and smile. She is also sexy as she has a great body. Jessica Alba has been ranked number 45 at the 50 sexiest stars of all time by TV Guide; FHM has referred to her as sexiest woman in the world and number 1 on the list of 99 most desirable women. Jessica Alba is one of the hottest celebrities in the world.

5. Salma Hayek
Salma Hayek is one famous actress in the film industry. Besides being gorgeous, Salma Hayek is funny too. Salma Hayek is also an anti-domestic violence advocate. Most of the motion pictures that she has starred in are a hit. She has also been considered as one of the sexiest celebrities in the world.

4. Megan Fox
Megan Fox is considered one of the hottest babes all over the world. She is popular and desired all over the world; she has been the cover for fashion magazines countless times. Megan Fox has starred in several Hollywood movies which all of them have been successful. Megan Fox is definitely one of the hottest celebrities in 2017.

3. Adriana Lima
One of the hottest models of Victoria’s Secret is Adriana Lima. She has gained her popularity all over the world. Despite being successful in her modeling career and desired by most, she is known to be deeply devoted towards her religion. She is now a mother of one. Adriana Lima is one of the sexiest celebrities.

2. Beyonce Knowles
Beyonce has been successful in everything she does, be it modeling, singing, and acting. She is also considered as one of the hottest celebrities in 2016 as she has a great body and presence. She is also known for her charity works as her contribution is great towards it. She is now one of the important figures in the mainstream music industry.

1. Scarlett Johansson
Scarlett Johansson is beauty with brains. She has been known as one of the most talented actress. And not only that, she has a captivating presence with a great personality. Scarlett Johansson has rose to a great demand in Hollywood over the past couple of years with her outstanding performances in various movies. Scarlett Johansson comes on top of the sexiest celebrities and there is no doubt in it.

The list is done; the hottest and sexiest celebrities in 2017 have been mentioned. These celebrities are listed according to their different rankings.
Read More

Download Security 2017

Download Security 2017
 movie  with direct link from server site
|| 720p BluRay quality added ||
|| Quality of BluRay x265 720p was added ||
|| 1080p BluRay quality added ||Genre: Action
Quality: BluRay 720p - 1080p - x265
Score: 5/8/10
Format: MKV / MP4
Size: 340 MB
Product: America
Director: Alain Desrochers
Cast: Antonio Banderas, Ben Kingsley, Gabriella Wright
Synopsis : A security guard tries to take care of an innocent person who is supposed to be present at a trial as a witness and also wanted by a criminal group, but ...


Read More

Game Of Thrones s07e06

Download Game Of Thrones
serial direct from the site server
Until Episode 6 of Season 7 added / being broadcast from the American HBO
Genre: Adventure, Fantasy, Drama
Quality: 480p - 720p - 1080p
Format: MKV
Size: The average of each part 200/400 MB
Product: America
Score: 9.5 / 10
English language
Broadcast Channel: HBO
Synopsis :   This serial is a land story that has a few lords and a king. The northern part of the bed is Lord Edward Stark. As the story begins, the country is thrown into conspiracy by the picketers for the kingdom, and Lord Eddard goes to the capital in light of a close friendship with King Robert Baratton to help him ... But the country faces with foreign invaders and domestic conspiracy ... and the course of events begins ... This The series, based on the novel "The Song of Ice and Fire" by George R. R Martin George RR Martin, and a description of the violence and struggle of the court families to lean on the throne of the Westros Westros kingdom.


(The original version will be released on August 30th - this version has a good image, but its sound is relatively weak)                              Download here 720
   
                              Download here 480
Read More

Shadowhunters s02e20

Shadowhunters serial direct download from site server |
To Episode 20 of Chapter 2 added / is being broadcast from FreeForm AmericaGenre: Action, Drama, Fantasy
Quality: 480p - 720p
Format: MKV
Size: Average of each episode 160. 320 MB
Release Date: 2016
Product: America
Score: 6/3/10
Broadcast Channel: FreeForm America
Synopsis: This supernatural series is a story of a girl who finds herself a shadow hunter now looking for those who look like him and ...Read More

Midnight, Texas s01e04

Download Midnight, Texas script directly from the site server
Until Episode 4 of Season 1 added / being broadcast from NBC AmericaGenre: Drama, Fantasy, Secrets
Quality: 480p - 720p
Format: MKV
Size: average of each part 130. 220 MB
Release Date: 2016
Product: America
Score: 8.1 / 10
Broadcast Channel: NBC America
Synopsis: The story is going on in a small town in Texas, where only those who are different are living, but with the arrival of foreigners everything changes, and now these differences try to get together and one Make a strong family but ...


Read More

the Who Killed Co-k Robin 2017

Download the Who Killed Co-k Robin 2017          direct link from the site server
       || 720p BluRay quality added ||


Genre: Criminal / Secrets / Thriller
Quality: BluRay 720p
Score: 7/4/10
Format: MKV
Size: 850 MB
Product: Taiwan
Director: Wei-hao Cheng
Cast: Wei-ting Hsu , Chia-yen Ko , Kaiser Chuang
Synopsis: Machine translation: A story about an ambitious journalism who is eagerly looking for a long-term accident. When the only survivor of the accident suddenly disappears, he realizes that something does not appear and provokes the unthinkable dark truth for the rest of his life


Read More

Get x4 Bonus on your Glo Sim When you Recharge With *323* Instead of *123*

Last month Glo introduced the Sharp Sharp E-Top up which gives users 8 times the value of their recharge whenever they they top-up their Glo line through any of the electronic channels available such as the ATM, POS or even the Glo café.
Now, for those who are not really into recharging with the e-topup means, Glo has just introduced another bonus offer which gives customers 4 times the value of their recharge whenever they load up their Glo sim.

To enjoy the 4X bonus is pretty simple and straightforward, all you need to do is to recharge your Glo line by dialing *323*PIN# and you will receive the value of the recharged airtime + bonus.

This offer is available on all Globacom prepaid tariff profiles, i.e available to all new and existing prepaid customers.

The total value (recharge + bonus) is credited to your special 4X account, which you cannot use to purchase Voice, SMS, Data or VAS packages. The airtime value in your special 4X account is valid for 14days or 30days depending on recharge value.
Read More